Auduga | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | plant fiber (en) |
Amfani | cotton fabric (en) , cordage (en) , cotton paper (en) da batting (en) |
Natural product of taxon (en) | Gossypium barbadense (en) da Gossypium hirsutum (en) |
Has characteristic (en) | hygroscopy (en) |
Recycling code (en) | 60 |
Auduga ko kuma kaɗa da Hausar Zamfara (Gusau) har Sakkwato haka suke kiran ta, ita Auduga wata tsiro ce da ake nomawa a gona. Wadda kuma tanada matukar amfani sosai domin kuwa kusan duk wata sutura (tufafi) daga Auduga akeyinshi. Haka kuma Auduga nada mai, Ana noman Auduga a Najeriya Musamman Arewacin ƙasar, don wasu na ganin noman Auduga yana daga cikin abinda zai iya farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar. Haka kuma wasu suna ganin hanya mafi sauƙi da za'a farfaɗo da tattalin arziki a Najeriya shi ne ta hanyar inganta Noman Auduga.