Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Tauhidi | |
---|---|
Islamic term (en) da monotheism (en) | |
Bayanai | |
Bangare na | Musulunci |
Facet of (en) | God in Islam (en) |
Vocalized name (en) | ٌتَوْحِيد |
Tauhidi: itace kudurce Imani da kadaita Allah shi kadai, wato mutum ya yarda da Allah mahallici shi kadaine, kuma shi ya halicci kowa da komai. Kuma da imani da dukkanin Manzanni da Annabawan da Allah ya aiko su domin su karantar da mutane addini musulunci.
Tauhidi shine kadaita Allah SWT, a cikin abubuwa uku :
Yarda da Gamsuwa Da Amincewa cewa Dukkan Labaran da Allah ya bayar, Ko Annabi S.A.W ya bayar, gaskiya ne, babu ja ko inke, haka dukkan hukuncin da Allah ya yanke, a Alkurani Mai girma, ko hadisai ingattatu, adalci ne.