Tian Shan | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Jengish Chokusu (en) |
Height above mean sea level (en) | 7,439 m |
Tsawo | 2,500 km |
Fadi | 400 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 42°02′15″N 80°07′31″E / 42.0375°N 80.1253°E |
Kasa | Kyrgystan, Kazakystan, Sin da Uzbekistan |
Territory | Kyrgystan, Kazakystan da Sin |
Geology | |
Period (en) | Devonian (en) |
Tian Shan [lower-alpha 1] babban tsari ne na jerin tsaunuka a tsakiyar Asiya . Dutse mafi tsayi shine Jengish Chokusu, a 7,439 metres (24,406 ft) babba Yankin gabashin jerin ya zama wurin tarihi na UNESCO a cikin shekarar 2013. Ɓangaren yamma a Kazakhstan, Uzbekistan, da Kyrgyzstan ya zama Wurin Tarihi na Duniya a shekara ta 2016. Hanyoyin suna kusa da kan iyaka da Sin
da Kirgizistan, kuma ya miƙa zuwa yamma. Tsohuwar hanyar siliki ta Arewa tana kan gaba kusa da tsaunin dutse don mutane suyi tafiya tsakanin Asiya ta Gabas da Gabas ta Tsakiya . Zasu bi tsaunin lokacin da zasu bi ta Hamada Taklamakan .